Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har da annabawa da firistoci, tangaɗi suke yi, mashaya ne. Sun sha ruwan inabi da barasa da yawa, suna ta tuntuɓe barkatai. Annabawan sun bugu ƙwarai, har ba su iya fahimtar wahayin da Allah ya aiko musu ba, firistoci su ma sun bugu, har sun kāsa yanke shari'un da aka kawo musu.

Karanta cikakken babi Ish 28

gani Ish 28:7 a cikin mahallin