Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 28:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Adalci ne zai zama igiyar gwajin tushen ginin, aminci kuma zai zama shacin dirin ginin.Hadirin ƙanƙara zai share dukan ƙarairayin da kuke dogara gare su, rigyawa za ta hallakar da zaman lafiyarku.”

Karanta cikakken babi Ish 28

gani Ish 28:17 a cikin mahallin