Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna fāriya a kan alkawarin da kuka yi da mutuwa, kun ƙulla yarjejeniya da lahira. Kun tabbata masifa za ta ƙetare ku sa'ad da ta zo, domin kun dogara ga ƙarairayi da ruɗi don su kiyaye ku.

Karanta cikakken babi Ish 28

gani Ish 28:15 a cikin mahallin