Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 26:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana zuwa ya hukunta jama'arsa a duniya saboda zunubansu. Kashe-kashen da aka yi a duniya a ɓoye, za a bayyana su, ƙasa ba za ta ƙara ɓoye waɗanda aka kashe ba.

Karanta cikakken babi Ish 26

gani Ish 26:21 a cikin mahallin