Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maƙiyanka ba su san za ka hukunta su ba.Ya Ubangiji, ka kunyatar da su, ka sa su sha wahala,Wato su sha wahalar hukuncin da ka shirya.Ka nuna musu yawan ƙaunar da kake yi wa jama'arka.

Karanta cikakken babi Ish 26

gani Ish 26:11 a cikin mahallin