Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da wannan ya faru, kowa zai ce, “Shi Allahnmu ne! Mun dogara gare shi, ya kuwa cece mu. Shi ne Ubangiji. Mun dogara gare shi, yanzu kuwa muna da farin ciki domin ya cece mu!”

Karanta cikakken babi Ish 25

gani Ish 25:9 a cikin mahallin