Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 24:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata zai duhunta, rana ba za ta ƙara haskakawa ba, domin Ubangiji Mai Runduna yake sarauta. Zai yi mulki a Urushalima a kan Dutsen Sihiyona, shugabannin jama'a za su dubi ɗaukakarsa.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:23 a cikin mahallin