Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 24:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duniya kanta za ta yi tangaɗi kamar mashayi, ta yi ta yin lau kamar rumfa a lokacin hadiri. Nauyin zunuban duniya ya rinjaye ta har ƙasa, za ta fāɗi, ba za ta ƙara tashi ba.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:20 a cikin mahallin