Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga manisantan wurare na duniya za mu ji waƙoƙin yabon Isra'ila, al'umma adala.Amma ba ni da sauran sa zuciya! Lalacewa nake yi! Maciya amana suna ta cin amana, cin amanarsu sai gaba gaba yake yi.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:16 a cikin mahallin