Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai hallaka duniya ya bar ta kufai. Zai kaɓantar da duniya ya watsar da jama'ar da take cikinta.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:1 a cikin mahallin