Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne lokacin gigicewa, da shan ɗibga, da ruɗewa a cikin kwarin wahayi, Ubangiji Allah Mai Runduna shi ya aukar mana da shi. An ragargaza garukan birninmu har ƙasa, ana jin amsar kuwwar koke-kokenmu na neman taimako a cikin tsaunuka.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:5 a cikin mahallin