Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan shugabanninku sun gudu, an kuwa kama su tun kafin su harba ko kibiya ɗaya. Dukanku da aka iske tare, aka kama ku, ko da yake kuka gudu da nisa.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:3 a cikin mahallin