Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da wannan ya faru ragayar da aka ɗaura tam za ta tsinke ta fāɗo. Wannan shi ne ƙarshen kowane abin da aka sa a cikin ragayar ke nan. Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:25 a cikin mahallin