Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa shi ya zama sarki mai cikakken iko, na zuriyar Dawuda. Mabuɗan fāda suna hannunsa, abin da ya buɗe, ba mai ikon rufewa. Abin da ya rufe kuwa ba mai ikon buɗewa.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:22 a cikin mahallin