Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai dunƙule ka kamar ƙwallo ya jefa ka a cikin ƙasar da ta fi girma. A can za ka mutu a kusa da karusan da kake fāriya da su. Abin kunya kake a gidan maigidanka!

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:18 a cikin mahallin