Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farat ɗaya sai ga su sun zo! Suna tafe a kan dawakai biyu biyu. Sai mai tsaro ya ba da labari cewa, “Babila ta fāɗi! Dukan gumakan da suke yi wa sujada an ragargaza su har ƙasa.”

Karanta cikakken babi Ish 21

gani Ish 21:9 a cikin mahallin