Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ga wahayi na waɗansu mugayen abubuwa, wato na cin amana da hallakarwa.Rundunar sojojin Elam, ku kama yaƙi! Rundunar sojojin Mediya ku kewaye birane da yaƙi. Allah zai kawar da wahalar da Babila ta haddasa.

Karanta cikakken babi Ish 21

gani Ish 21:2 a cikin mahallin