Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana mutanen da suke zaune a gaɓar Filistiyawa za su ce, ‘Dubi abin da ya faru ga jama'ar da muka dogara da su don su tsare mu daga Sarkin Assuriya! Ƙaƙa za mu yi mu tsira?’ ”

Karanta cikakken babi Ish 20

gani Ish 20:6 a cikin mahallin