Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci Ubangiji ya riga ya faɗa wa Ishaya ɗan Amoz, cewa ya tuɓe tsummokin da yake saye da su, ya kuma tuɓe takalmansa. Shi kuwa ya yi biyayya ya yi ta yawo tsirara, ba kuma takalmi a ƙafarsa.

Karanta cikakken babi Ish 20

gani Ish 20:2 a cikin mahallin