Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Zan ta da hargitsi a yi yaƙin basasa a Masar, ɗan'uwa ya yi gāba da ɗan'uwa, maƙwabci kuma gaba da maƙwabci. Biranen da suke hamayya za su yi faɗa da juna, sarakunan da suke hamayya kuma za su yi faɗa saboda neman iko.

Karanta cikakken babi Ish 19

gani Ish 19:2 a cikin mahallin