Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ila kuma za ta zama kamar itacen zaitun wanda aka karkaɗe 'ya'yansa, aka bar biyu ko uku kawai a ƙwanƙolin itacen, ko kuma aka bar huɗu ko biyar a rassansa. Ni Ubangiji Allah na Isra'ila, na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ish 17

gani Ish 17:6 a cikin mahallin