Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'ummai sun ci gaba kamar sukuwar raƙuman ruwa, amma Allah ya tsauta musu suka kuwa janye, aka kora su kamar ƙura a gefen dutse, kamar kuma tattaka a cikin guguwa.

Karanta cikakken babi Ish 17

gani Ish 17:13 a cikin mahallin