Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan wani daga cikin zuriyar Dawuda zai zama sarki. Zai mallaki jama'a da aminci da ƙauna. Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci.

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:5 a cikin mahallin