Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna ce wa mutanen Yahuza, “Ku faɗa mana abin da za mu yi. Ku kāre mu, ku bar mu mu huta a inuwarku mai sanyi kamar inuwar itace da tsakar rana. Mu 'yan gudun hijira ne, ku ɓoye mu inda ba wanda zai gan mu.

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:3 a cikin mahallin