Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuciyata ta yi kuka ainun saboda Mowab! Mutane sun gudu zuwa cikin garin Zowar. Waɗansu sun haura zuwa Luhit, suna tafe suna kuka, waɗansu sun tsere zuwa Horonayim, suna hargowa saboda baƙin ciki.

Karanta cikakken babi Ish 15

gani Ish 15:5 a cikin mahallin