Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 14:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaƙa za mu amsa wa manzannin da suka zo gare mu daga Filistiya? Za mu faɗa musu, cewa Ubangiji ya tabbatar da Sihiyona, jama'arsa da suke shan wahala kuwa za su sami zaman lafiya a can.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:32 a cikin mahallin