Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 14:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hallaka Assuriyawa a ƙasata ta Isra'ila, in tattake su a kan duwatsuna. Zan 'yantar da jama'ata daga karkiyar Assuriyawa, daga nauyin da suka tilasta musu su ɗauka.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:25 a cikin mahallin