Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan su Babila ta zama fadama, mujiyoyi za su zauna a can. Zan kuwa share Babila da tsintsiyar da za ta share kome. Ni, Ubangiji Mai Runduna, na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:23 a cikin mahallin