Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'ummai da yawa za su taimaki jama'ar Isra'ila su koma ƙasarsu wadda Ubangiji ya ba su. A can sauran al'umma za su yi wa Isra'ila hidima kamar bayi. Waɗanda suka kama Isra'ilawa a dā yanzu Isra'ilawa za su kama su. Jama'ar Isra'ila za ta mallaki waɗanda suka taɓa zaluntarsu.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:2 a cikin mahallin