Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukansu za su firgita, azaba za ta ci ƙarfinsu kamar mace wadda take shan azabar naƙuda. Za su dubi juna a tsorace, fuskokinsu za su cika da kunya.

Karanta cikakken babi Ish 13

gani Ish 13:8 a cikin mahallin