Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 10:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna zai sa su ragargaje har ƙasa, kamar rassan da aka sassare daga itace. Masu girmankai da manyansu za a datse su ƙasa, a ƙasƙantar da su.

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:33 a cikin mahallin