Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya ce, “Gatari ya taɓa fin wanda yake amfani da shi girma? Ko zarto ya fi wanda yake amfani da shi muhimmanci? Ba kulki yake riƙe da mutum ba, amma mutum yake riƙe da kulki.”

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:15 a cikin mahallin