Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Yanzu fa, bari mu daidaita al'amarinmu. Duk kun yi ja wur da zunubi, amma zan wanke ku, ku yi fari fat kamar auduga. Zai yiwu zunubinku ya sa ku zama ja wur, amma za ku yi fari fat kamar farin ulu.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:18 a cikin mahallin