Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin da yake rubuce a littafin nan, jawabi ne a kan Yahuza da Urushalima, wanda Allah ya bayyana wa Ishaya ɗan Amoz a zamanin da Azariya, da Yotam, da Ahaz, da Hezekiya, suka yi sarautar Yahuza.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:1 a cikin mahallin