Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya ya ce,“Ya ku mata, ku ji maganarUbangiji,Ku kasa kunne ga maganar da yafaɗa,Ku koya wa 'ya'yanku mata kukanmakoki,Kowacce ta koya wa maƙwabciyartawaƙar makoki,

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:20 a cikin mahallin