Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 9:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa yake da isasshiyar hikimar da zai fahimci wannan? Wa Ubangiji ya faɗa masa don ya sanar? Me ya sa ƙasar ta lalace ta zama kufai, har ba wanda yake iya ratsa ta, kamar hamada?

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:12 a cikin mahallin