Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji na faɗa, cewa a wancan lokaci, za a fitar da ƙasusuwa daga kaburburan sarakunan Yahuza, da na sarakansu, da na firistoci, da na annabawa, da na mazaunan Urushalima.

Karanta cikakken babi Irm 8

gani Irm 8:1 a cikin mahallin