Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 7:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikin kwarin ɗan Hinnon sun gina bagade, mai suna Tofet, don su miƙa 'ya'yansu mata da maza hadayar ƙonawa. Ni ban umarce su su yi haka ba, irin wannan abu ba shi a zuciyata.

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:31 a cikin mahallin