Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 7:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ga abin da Ubangiji Allah ya ce, “Duba, zan kwarara fushina da hasalata a kan wannan wuri, a kan mutum duk da dabba, da akan itatuwan saura da amfanin gona. Zai yi ta cin wuta, ba kuwa za a kashe ba.”

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:20 a cikin mahallin