Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tafi ka tsaya a ƙofar Haikalin Ubangiji, ka yi shelar wannan magana, ka ce, su kasa kunne ga maganar Ubangiji, dukansu mutanen Yahuza, su da suke shiga ta ƙofofin nan don su yi wa Ubangiji sujada!

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:2 a cikin mahallin