Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yara sukan tara itace, iyaye maza sukan haɗa wuta, iyaye mata sukan kwaɓa ƙullu don su yi wa gunkin nan wadda ake kira sarauniyar sama, waina. Sukan kuma miƙa wa gumaka hadayu na sha domin su tsokane ni.”

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:18 a cikin mahallin