Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun ji kunya sa'ad da suka aikataabubuwan banƙyama?Ba su ji kunya ba ko kaɗan.Ko gezau ba su yi ba,Don haka za su fāɗi tare dafāɗaɗɗu,Sa'ad da na hukunta su, za ahamɓarar da su.Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 6

gani Irm 6:15 a cikin mahallin