Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 6:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Ya ku mutanen Biliyaminu, kugudu neman mafaka,Daga cikin Urushalima!Ku busa ƙaho a Tekowa,Ku ba da alama a Bet-akkerem,Gama masifa da babbar halaka sunfito daga arewa.

2. Ya Sihiyona, ke kyakkyawarmakiyaya ce, zan hallaka abin dakika hahhaifa.

Karanta cikakken babi Irm 6