Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 51:62 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma ce, ‘Ya Ubangiji, kai ne ka yi magana a kan wannan wuri, cewa za ka lalatar da shi, har ba abin da zai zauna a ciki, mutum ko dabba. Wurin zai zama kufai har abada.’

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:62 a cikin mahallin