Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka zaki daga kurmi zaikashe su,Kyarkeci kuma daga hamada zaihallaka su.Damisa tana yi wa biranensukwanto,Duk wanda ya fita daga cikinsu sai ayayyage shi,Domin laifofinsu sun yi yawa,Karkacewarsu babba ce.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:6 a cikin mahallin