Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su cinye amfanin gonakinku daabincinku.Za su ƙare 'ya'yanku mata da maza.Za su cinye garkunanku na tumaki,da na awaki, da na shanu,Za su kuma cinye 'ya'yan inabinkuda na ɓaurenku.Za su hallaka biranenku masu kagarada takobi, waɗanda kuke fariya dasu.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:17 a cikin mahallin