Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi ƙarya a kan Ubangiji,Suka ce, “Ba abin da zai yi,Ba wata masifa da za ta same mu.Ba kuwa za mu ga takobi ko yunwaba.

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:12 a cikin mahallin