Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 49:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji ya faɗa a kan Kedar da sarakunan Hazor, waɗanda sarki Nebukadnezzar ya ci da yaƙi,“Ku tashi zuwa Kedar,Ku hallaka mutanen gabas.

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:28 a cikin mahallin