Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 49:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsoronki da ake ji da girmankankisun ruɗe ki,Ke da kike zaune a kogon dutse, akan tsauni,Ko da yake kin yi gidanki can samakamar gaggafa,Duk da haka zan komar da ke ƙasa,Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:16 a cikin mahallin