Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 44:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kuma ba da Fir'auna Hofra, Sarkin Masar, a hannun abokan gabansa, da waɗanda suke neman ransa, kamar yadda na ba da Zadakiya, Sarkin Yahuza, a hannun Nebukadnezzar, Sarkin Babila wanda ya zama abokin gābansa, ya kuwa nemi ransa.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:30 a cikin mahallin